Wikipedia:Wikipedia Watan Asiya/2018

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Wikipedia Asian Month 2018

Watan Yan'Asiya Gasar Wikipedia ce dake zuwa a duk shekara, Wanda kemaida hankali akan daukaka abubuwan da suka kebanci Asiya a harsunan Wikipedia daban daban. Kowace kungiya dake cikin gasar tana gudanar da edit-a-thon na tsawon wata daya, a watan Nuwanba acikin Wikipedia na harsunansu, Anason a kirkiri sabbin bayanai (shafuka) ko a inganta shafukan abubuwan dasuka danganci Asiya, banda na daga kasashen ku, shiga gasar ba'a kebe kawai wa yan'Asiya ba, gasar kowa da kowa ne.

Wikipedia Watan Yan'Asiya

Ansoma gasar na farko a 2015 kuma duk shekara jimillan mukalar da ake samu karuwa yakeyi, suma masu shiga gasar sai kara yawa sukeyi. A shekaru uku da suka wuce ansami sama da 20,500 na ingantattun kasidu da aka sanya daga harsuna fiye da 50 na Wikipedia daga editoci sama da 2,000.

Kamar yadda aka saba kawance da canjin al'ada na mutanen Asiya yasa duk wanda ke cikin gasar idan ya kirkiri sabbin shafuka hudu (4) to za'a bashi kyautar "special Wikipedia Postcard" daga wata kungiya dake cikin gasar.

Kaimaza ka shirya dan za'a baka mamaki! bakasan wace kungiyar Wiki bace zata turo maka kyautar postcards! Wikipedians dasuka kirkira kasidu masu yawa akowace Wikipedia za'a karramasu da girmamawan "Wikipedia Asian Ambassadors".

Yi Rijista anan

Dokokin Gasa[gyara masomin]

A takaice: Anason a kirkiri sabbin mukala da ya danganci Asiya Misali, mutane, wurare, al'adu, da sauransu (people, places, culture, etc.), akalla 3,000 bytes da kalmomi 300 karanci, tareda madogararsu a wannan watan Nuwambar ta 2018. Banda jadawali.

  • Mukalolin suzama sabbin kirkira ne daga gareka, bawai kara yawan gajeren mukala kayi ba, daga 1 ga watan Nuwamba 2018 0:00 zuwa November 30, 2018 23:59 (UTC).
  • Mukalan yazama 3,000 bytes da karancin kalmomi 300. (exclude Infobox, template etc.)
  • Mukalar yazama ya cimma ka'idar notability na Wikipedia.
  • Mukalan suzama sunada Madogara masu inganci, bayanai dabasu da tabbas ko sa'insa dole a sanya shaidar wadanda suka fadesu.
  • Mukalolin kada suzama fassara zalla na komfuta amma kuma dole suzama ankofa sannan aka fassara.
  • Kada asamu matsaloli na hakkin masu ainihin mallaka, ko gaskiyar ingancin bayanan mukalar.
  • Banda kirkiran mukalar da jadawali ce kawai.
    • Saidai kawai: Idan aka kirkira jadawalin da yazama Wikipedia Featured list a kirge.
  • Mukalar yazama mai Isar da sako.
  • Mukalar yazama yana bayani ne akan kowane irin abu Asian country.
  • Mukalolin da masu tsara gasar suka aika dole wasu masu tsara gasar ne zasu bincikesu.
  • Masu hukunci daga kowane harshe na Wikipedia zasu Kayyade ko an yarda da mukala ko ba'a yarda da ita ba.
  • A sanda ka kirkira mukala hudu da suka hada duk abinda ake nem, za'a turo maka da WAM postcard daga cikin Asian communities.
  • Ambassadors na Wikipedia Yan'Asiya zasu samu Satifiket dauke dasa hannu (signed certificate) daga Asian Affiliates, tareda karin postcard.

Yi Rijista[gyara masomin]

Zaku iya Rijista a kowane lokaci cikin watan Nuwamban nan.

List of participants

Masu Shiga Gasar WAM 2018

  1. The Living love talk 01:12, 5 Nuwamba 2018, (UTC)
2. Abubakar A Gwanki (talk) 5:16, 8 Nuwamba, 2018 (UTC)

Aika da Mukalolinka[gyara masomin]

Aika da mukalolin daka kirkira anan.

Idan ana samun matsala wurin tura aiki a nan, a shigar da bayanin matsalar anan.

Organizers[gyara masomin]

Gasar Baya[gyara masomin]