Wikipedia:Wiki For Human Rights 2022

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

WikiForHumanRights, Wani gangami ne da ake gudanarwa a duk shekara na wayar da kawunan mutane dangane da haƙƙoƙin ɗan adam. A ko wacce shekara bikin na zuwa da taken sa. Taken bikin na wannan shekarar shine Haƙƙin Samun Lafiyayyen Muhalli

  • Farawa: 7 ga Maris, 2022.
  • Gamawa: 27 ga Afrilu, 2022.
• Gabatarwa

Manufar #WikiForHumanRight na wannan shekarar shine samar da wayarwa ga editocin Wikipedia Hausa dangane da Hakkokin Dan Adam na samun lafiyayyen Muhalli tare da samar da ingantattun makaloli a Hausa Wikipedia waɗanda suka danganci hakkin dan Adam na samun lafiyayyen Muhalli.

Mun fitar da tsarin WikiForHumanRights na wannan shekarar zuwa bangarori biyu wato Taro da Gasa, ku shiga cikin ko wannensu domin samun karin bayani na yadda za su kasance.

TaroGasa


Makalolin da ake bukata• Wadannan sune maƙalolin da ake buƙatar a fassara su zuwa Hausa.