Wikipedia:Wiki For Human Rights 2022/Taro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mun shirya taro na musamman ga editocin Hausa Wikipedia a Kano, kuma mun gaiyaci kwararre a fannin sanin haƙƙin ɗan Adam yayi mana fashin baki game da lamarin da ya shafi haƙƙin ɗan Adam na samun lafiyayyen Muhalli. Sannan kuma mun gaiyaci ƙwararre a fannin muhalli shima yayi mana bayani kan yadda zamu kula da muhalli da yadda zamu tsaftace muhalli.

Wasu Hotuna daga wajen Taron

  • Mun gudanar da taron gangamin #WikiForHumanRights a
  • Islamic Centre, Bagwai Town, Kano State, 6 Maris, 2022

Muna maraba da dukkan editocin Hausa Wikipedia a wajen taron mu