Jump to content

Wikipedia:Wikipedia Awareness Campaign in Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria (NUBA POLY)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Assalamu alaikum. Barka da warhaka tare da Fatan kowa yana lafiya Ameen. Yan uwa na masu daraja in mai sanar muku da cewa zan gudanar da taron Wikipedia a Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria Kaduna buɗe nan domin nuna goyo baya (Endorsement)):
https://meta.wikimedia.org/w/index.php?title=Grants_talk:Programs/Wikimedia_Community_Fund/Rapid_Fund/Wikipedia_Awareness_Campaign_in_Nuhu_Bamalli_Polytechnic_Zaria_(NUBA)_(ID:_21984605)&action=edit&redlink=1

inshaallah zuwa wata mai zuwa. Ina Fatan wannan sayarwa zata amfani kowanne daga cikin mutanen wannan gida mai albarka. Bissalam.

Dan uwa ku a Wikipedia,
Umar-askira