Winnipeg
Appearance
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari | «Unum Cum Virtute Multorum» | ||||
| Suna saboda |
Lake Winnipeg (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Kanada | ||||
| Province of Canada (en) | Manitoba (mul) | ||||
| Region of Manitoba (en) | Winnipeg Metropolitan Region (en) | ||||
| Babban birnin |
Manitoba (mul) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 749,607 (2021) | ||||
| • Yawan mutane | 1,669.8 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Manitoba (mul) | ||||
| Yawan fili | 448.92 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Red River of the North (en) | ||||
| Altitude (en) | 238 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Stonewall (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1738 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Winnipeg City Council (en) | ||||
| • Mayor of Winnipeg (en) |
Scott Gillingham (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | R2C | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC−06:00 (en) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 204 da 431 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | winnipeg.ca | ||||
|
| |||||

Winnipeg (lafazi : /winipeg/) birni ne, da ke a lardin Manitoba, a ƙasar Kanada. Winnipeg tana da yawan jama'a 705,224 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Winnipeg a shekara ta 1873. Winnipeg na akan kogin Assiniboine da Jan kogin Arewa ce.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Dakin karatu na Millennium, Winnipeg
-
Winnipeg downtown skyscrapers
-
Skyline Winnipeg
-
Gidan tarihi na Dalnavert, Winnipeg
-
Winnipeg Historic Exchange District
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
