Yakin Peshawar (1758)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentYakin Peshawar
Iri faɗa
Kwanan watan 8 Mayu 1758
Wuri Peshawar (en) Fassara
tudar daular Maratha
Tutar daular Durrani

Yakin Peshawar yaki ne da ya faru a ranar 8 ga watan mayun 1758 a tsakanin daular Maratha da daular Durrani. Daular marathas itace ta samu nasara yayin da aka kama daular ta kama Peshawar. Amma kafin hakan, kula da Peshawar da bata tsaro ya rataya a hannun mayakan daular Durrani akarkashin Timur Shah Durrani da Jahan Khan. Lokacin da Raghunathrao da Malhar Rao Holkar sukabar Punjab sai suka nada Tukoji Sindhia a matsayin wakin su a wannan wurin. To wannan gwarzon shi daya da mayakan sa suka kori mayakan Afghan.Nasarar wannan yakin ana daukar ta a matsayin wata babbar Nasara ga daular Marathas wadan da mulkin su a yanzu ya kai har iyakar kasar Afghanistan, Garin yana kilomiter 2000 daga birnsu na Pune.

Bayan wannan[gyara sashe | gyara masomin]

Peshawar yanzu garine a kasar Pakistan a yankin Khyber Pakhtunkhwa.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]