Yaren Adjukru
Appearance
Yaren Adjukru | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
adj |
Glottolog |
adio1239 [1] |
Adjukru (Adioukrou, Adyoukrou, Adyukru, Ajukru) yare ne da Mutanen Adjoukrou ke magana a Ivory Coast. Yana da rabe-rabe mara tabbas a cikin reshen Kwa na iyalin harsunan Nijar-Congo.
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Adjukru". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.