Yaren Bete-Bendi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Bete-Bendi, ko Bendi,yare ne daga cikin harsunan Bendi na Najeriya . Akwai masu magana da yare mutun 100,000 kamar na shekara ta 2006.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Bendi languages