Yaren Bile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Bile (Bille) ɗaya ne daga cikin ƙananan yarukan Bantu na Najeriya . Ana iya samun su a cikin jihar Adamawa a ƙarƙashin kogi , Benue ,daura da Mbula-Bwazza waɗanda ke magana da harshen Bantu zone A (A60+40b).

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Mbam languages