Jump to content

Yaren Bolo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
taswirar kasar angola

Yaren Bolo, wanda kuma aka fi sani da Ngoya da Kibala, yaren Bantu ne na kasar Angola wanda ke da alaƙa da Kimbundu.

Sunan daya tilo ga harshen gabaki daya, 'Ngoya', asalinsa ne mai rudani, ko da yake ana samun karbuwa. 'Kibala' shine sunan Umbundu don yare na tsakiya, Ipala. 'Bolo' shina yare ne na gefe.[1]

Iri Yarukan wannan harshe sune Ipala, Hebó, Ucela, Mbwĩ, Bolo da Sende.[1]