Jump to content

Yaren Galambu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Galambu (wanda aka fi sani da Galambi, Galambe, Galembi) yare ne na Afirka da Asiya da ake magana dashi a Najeriya . Yawancin mambobin kabilanci sa basa magana da yaren Galambu.