Jump to content

Yaren Kamatan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Kamatan
  • Yaren Kamatan
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 kci
Glottolog kama1358[1]

Harshen Nghan, wanda aka fi sani da Kamatan, yaren Plateau ne na Najeriya. Mutanen Anghan ne ke magana da shi.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Kamatan". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.