Yaren Kol (Bangladesh)
Appearance
Yaren Kol yaren Munda ne da wasu tsiraru ke magana dashi a ƙasar Bangladesh. Kim (2010)[1] yana ɗaukar Kol da Koda a matsayin harsunan gungu na Mundari. Kauyukan Kol sun hada da Babudaing a cikin Rajshahi Division da Rangpur Division, Bangladesh, yayin da kauyukan masu magana da Koda sun hada da Kundang da Krishnupur.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.