Yaren Likpe
Appearance
Yaren Likpe | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
lip |
Glottolog |
sekp1241 [1] |
Likpe ko Sekpele (kuma Bosele, Mu) ana magana ne a tsakiyar tsaunuka na yankin Volta na Ghana. Yana cikin rukunin harsunan tsaunin Ghana Togo (wanda aka saba kira da Togorestsprachen ko Togo Remnant Languages) na reshen Kwa na Nijar – Kongo.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Likpe". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.