Jump to content

Yaren Lorhon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yaren Lorhon
  • Yaren Lorhon
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 lor
Glottolog teen1242[1]

Lorhon, ko Teen, yare ne cikin rukuninyaren Gur ne na ƙasar Ivory Coast da ke kan iyaka a Burkina Faso .

Kamar yadda yake tare da Doghose, akwai bambance-bambancen rubutu domin daidaita sautin [ ɣ ] : Lo gh on, Lo rh on, Lo r on . Sauran sunayen sune Nabe, Tegesie, Ténhé, da Tuni .

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Lorhon". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.