Jump to content

Yaren Mokole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yaren Mokole (ko Mokollé, Mokwale, Monkole, Féri) harshen Yoruboid ne da ake magana da shi a ƙauyukan da suke kewaye da garin Kandi a cikin kasar Benin. Masu magana da shi sun kasance rukuni ne na kabilar Yarbawa da suka samo asali wadanda galibi suna da alaka da mutanen Bariba na kasar Benin.[1][2]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-12. Retrieved 2024-02-26.
  2. https://www.ethnologue.com/25/language/mkl