Yaren Piya
Appearance
| Yaren Piya | |
|---|---|
'Yan asalin magana | 5,000 |
| Baƙaƙen boko | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
piy |
| Glottolog |
piya1245[1] |

Piya-Kwonci (Piya, Pia, Wurkum) ƙaramar tari ce ta Yaren Chadic ta kasar Najeriya wanda ya ƙunshi Piya da Kwonci. Sunan mutanen shi ne Ambndi .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Piya". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.