Jump to content

Yarima Ibrahim Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yarima Ibrahim Abdullahi
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya

Yarima Ibrahim Abdullahi (an haife shi a ranar 1, ga Oktoba 1939). ma'aikacin Najeriya ne, [1] ma'aikacin banki kuma tsohon ministan gidaje, haka kuma ilimi [2] da Ayyuka. Ya kammala karatunsa a Jami'ar Manchester ta Burtaniya . Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Kwamishinan Najeriya a Malaysia [3] da Brunei .

Rayuwar farko da ilimi.

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Yarima Ibrahim a ranar 1, ga Oktoba 1939, a jihar Gombe. Yayi karatun firamare a makarantar firamare Hassan Deba center primary school.

  1. The African economy By D.E.R. Ltd
  2. Africa, Issues 149-154 - Page 11 1984
  3. The Far East and Australasia, 2003 By Europa Publications Staff