Jump to content

Yawon bude ido

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yawon bude ido
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naTafiya da economic sector (en) Fassara
Bangare natertiary sector of the economy (en) Fassara da commerce, management, tourism and services (en) Fassara
Amfanientertainment (en) Fassara da karantarwa
Karatun tatourism studies (en) Fassara, sociology of tourism (en) Fassara da tourism management (en) Fassara
Gudanarwantourist (en) Fassara, traveler (en) Fassara, hospitality occupation (en) Fassara da tourism expert (en) Fassara
Uses (en) Fassaratravel service (en) Fassara
Rukunin da yake dangantaCategory:Travel and tourism templates (en) Fassara, Category:Tourism-related lists (en) Fassara da Q13337886 Fassara
yawon bude ido

Yawon Bude Ido ilimi ne dakan sanar da kuma ganin abunda mutum bai sani ba, ko ya ji ana faɗa bai taɓa ganin shi ba, yawon bude ido na karawa mutum ilimi akan abinda bai sani ba kuma ya bada nishaɗi da farin ciki a lokacin da aka gudanar da shi. A lokutan baya zamu iya cewa kusan turawa ne sukafi maida hankali wajen yawon buɗe ido, to amman yanzun zamu iya cewa ko ina an maida hankali kan yawon buɗe ido.

Ire-iren yawon buɗe ido

[gyara sashe | gyara masomin]
Yawon bude ido
  • Akwai yawon bude ido gidam dabbobi
  • Akwai kuma na masarautu
  • Da kuma gidajen tarihi
  • Da Kuma na Kasashe
  • Da wasu mahimman gurare.[1]