Yenew Alamirew

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yenew Alamirew
Rayuwa
Haihuwa Habasha, 27 Mayu 1990 (33 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara, middle-distance runner (en) Fassara da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Yenew Alamirew Getahun (an haife shi a ranar 27 ga watan Mayun 1990 a Tilili, Amhara )[1] ɗan wasan tseren (middle and long-distance) na ƙasar Habasha ne.[2] Ya wakilci kasarsa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 da kuma gasar cin kofin duniya na ciki da na waje guda biyu.[3]

Yenew shine wanda ya lashe gasar Diamond League ta shekarar 2013 a tseren mita 5000. Kanensa biyu Yibel da Engida suma ‘yan wasan tsere ne.[4]

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:ETH
2011 All-Africa Games Maputo, Mozambique 2nd 5000 m 13:43.33
2012 World Indoor Championships Istanbul, Turkey 9th 3000 m 7:45.15
Olympic Games London, United Kingdom 12th 5000 m 13:49.68
2013 World Championships Moscow, Russia 9th 5000 m 13:31.27
2014 African Championships Marrakech, Morocco 5th 5000 m 13:45.86
2016 World Indoor Championships Portland, United States 12th 3000 m 8:12.54

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Yenew Alamirew" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 2 December 2016. Retrieved 21 December 2019.
  2. Yenew Alamirew at World Athletics
  3. Yenew Alamirew at Diamond League
  4. Yenew Alamirew at Olympic.org (archived)