Jump to content

Yitzhak Kahan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Yitzhak Kahan
President of the Supreme Court of Israel (en) Fassara

30 ga Afirilu, 1982 - 15 Nuwamba, 1983
Moshe Landau (en) Fassara - Meir Shamgar (en) Fassara
Justice of the Supreme Court of Israel (en) Fassara

7 Oktoba 1970 - 15 Nuwamba, 1983
Rayuwa
Haihuwa Brody (en) Fassara, 15 Nuwamba, 1913
ƙasa Isra'ila
Mutuwa Isra'ila, 24 ga Afirilu, 1985
Makwanci Hof HaCarmel Cemetery (Haifa, Israel) (en) Fassara
Ƴan uwa
Ahali Kalman Kahana (en) Fassara
Karatu
Makaranta Lviv University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai shari'a

Yitzhak Kahan ( Hebrew: יצחק כהן‎  ; Nuwamba 15, 1913 – Afrilu 24, 1985) ya kasance Shugaban Kotun Koli na Isra'ila daga 1982 zuwa 1983. Ya kasance shugaban kwamitin binciken abubuwan da suka faru a sansanonin 'yan gudun hijira da ke birnin Beirut wanda aka fi sani da Kahan Commission, wanda aka kafa domin binciken kisan kiyashin Sabra da Shatila.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Brody, Galicia, Austria-Hungary, ɗan'uwane ga Rav Kalman Kahana ne, tsohon memba na Knesset. Ya karanta shari'a, gudanarwa, da kuma tattalin arziki a Jami'ar Lviv kafin ya yi hijira zuwa Falasdinu na wajibi a 1935.

A cikin shekarar 1950, an nada shi alkalin majistare a Haifa, kuma ya zama alkali a cikin 1953. A ranar 7 ga Oktoba, 1970, aka nada Kahan a Kotun Koli ta Isra’ila .

A ranar 26 ga Maris, 1981, aka nada shi Shugaban Kotun Koli na Isra’ila.

  • "Yitzhak Kahan Israeli chief justice led commission on Beirut killings". The Globe and Mail. April 25, 1985. Missing or empty |url= (help)