Yolanda Huergo
Appearance
15 ga Yuni, 2019 - | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Roces (mul) | ||
| ƙasa | Ispaniya | ||
| Mutuwa |
Gijón (mul) | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) | ||
| Karatu | |||
| Harsuna |
Asturian (en) Yaren Sifen | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Asturian Nationalist Unity (en) Compromisu por Asturies (en) Podemos (en) Asturian Left (en) | ||
Yolanda González Huergo (An haife shi ne a ranar talatin 30 ga watan Mayu shekarar alif dubu daya da dari tara da saba’in da daya 1971 - zuwa shidda 6 ga watan August shekarar dubu biyu da ishirin 2020) ya kasance mai magana da yawun siyasar Spain.
Huergo memba ne na urungiyar Hadin Kai na Asturian da Compromisu por Asturies . Ita ce 'yar majalisa da kakakin Podemos daga shekarar dubu biyu da goma sha’tara 2019 har zuwa watan Agusta shekarar dubu biyu da ishirin 2020, lokacin da ta mutu a Gijón, tana da shekara arba’in da tara 49.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.