Younis Abdallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Younis Abdallah
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 15 Oktoba 1948
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1972 Summer Olympics (en) Fassara

Younis Abdallah Rabee (an haife shi ranar 15 ga watan Oktoban 1948) tsohon ɗan tsere ne na Kuwaiti. Ya yi takara a tseren mita 100 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1972,[1] kuma shi ne mai riƙe da tutar Kuwait a gasar Olympics ta shekarar 1972.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Younis Abdallah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 1 July 2017.
  2. "Younis Abdallah". Olympedia. Retrieved 7 February 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Younis Abdallah at Olympedia