Jump to content

Yousef al-Mansi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Yousef Mahmoud Hamid al-Mansi (Arabic)(an haife shi a shekara ta 1953) masanin gine-gine ne kuma ɗan siyasa na Palasdinawa daga Yankin Gaza.Ya kasance Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai a Gwamnatin Haniyeh ta Biyu (2007) kuma tsohon Ministan Ayyukan Jama'a.