Yusuf Sambo
Appearance
Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun, yana ɗaya daga cikin fitattun Malaman addinin Musulunci a ƙasar Najeriya, mazaunin unguwar rigachikum dake jihar Kaduna. An haifi fitaccen Malamin ne a garin Tsibiri cikin ƙaramar hukumar Giwa.[1]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Sheikh Sambo Rigachikun ya ce ya koma garin Zariya ne sanadin gidan jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo.
Daga cikin manyan malaman da ya yi karatu a wajen su akwai Mallam Chado Funtua da Mallam Alu na Rimin Tsiwa da Mallam Adamu da ke Unguwar Ƙofar Doka da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kusan Malamanku tare da Yusuf Sambo Rigachikun". BBC Hausa. 21 July 2023. Retrieved 7 December 2024.