Jump to content

Zabana!

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zabana!
Asali
Lokacin bugawa 2012
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 107 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Saïd Ould Khelifa (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Azzedine Mihoubi (en) Fassara
'yan wasa
Tarihi
External links

Zabana! ( Larabci: زبانة‎ ) fim ne na wasan kwaikwayo da a ka yi shi a shekarar 2012 na ƙasar Aljeriya wanda Saïd Ould Khelifa ya ba da umarni.[1] An zaɓi fim ɗin a matsayin na ƙasar Aljeriya da a ka shigar da shi a Best Foreign Language Oscar a lambar yabo ta 85th Academy Awards, amma bai shiga jerin sunayen ƙarshe ba.[2]

  • Jerin abubuwan gabatarwa zuwa lambar yabo ta 85th Academy don Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje
  • Jerin abubuwan ƙaddamar da Aljeriya don Kyautar Kwalejin don Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje
  1. "Zabana!". Dubai Film Fest. Retrieved 23 March 2013.
  2. Vourlias, Christopher (27 September 2012). "'Zabana!' to carry Algeria Oscar hopes". Variety. Reed Business Information. Retrieved 27 September 2012.