Zagreb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zagreb
Coat of arms of Zagreb (en)
Coat of arms of Zagreb (en) Fassara


Wuri
Map
 45°48′47″N 15°58′38″E / 45.8131°N 15.9772°E / 45.8131; 15.9772
Ƴantacciyar ƙasaKroatiya
Babban birnin

Babban birni Zagreb
Yawan mutane
Faɗi 767,131 (2021)
• Yawan mutane 1,196.4 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Croatian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 641.2 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Sava (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 158 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1094
Patron saint (en) Fassara Maryamu, mahaifiyar Yesu
Tsarin Siyasa
• Gwamna Tomislav Tomašević (4 ga Yuni, 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 10000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 01
Lamba ta ISO 3166-2 HR-21
Wasu abun

Yanar gizo zagreb.hr
Facebook: zagreb.hr Twitter: wwwzagrebhr Instagram: gradzagrebzg Youtube: UCtUwvdTf9W6oivP8l8U2tSw Edit the value on Wikidata

Zagreb ko Zagareb[1] birni ne, da ke a ƙasar Kroatiya. Shi ne babban birnin ƙasar Kroatiya. Zagreb yana da yawan jama'a 812,635 bisa ga jimillar shekarar 2019. An kuma gina birnin Zagreb a karni na sha ɗaya bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Zagreb Milan Bandić ne.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.