Zainab al-Khawaja
Appearance
Zainab al-Khawaja | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1 ga Janairu, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Baharain |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdulhadi al-Khawaja |
Ahali | Maryam al-Khawaja (en) |
Karatu | |
Makaranta | Beloit College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai kare ƴancin ɗan'adam |
Zainab Abdulhadi al-Khawaja ( Larabci: زينب عبد الهادي الخواجة ; an haifeta a ramar 21 ga watan Oktoba shekarata alif 1983 ) ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan adam ɗan Bahrain ne, kuma ɗan takara a boren Bahraini.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.