Mai kare ƴancin ɗan'adam
Appearance
Mai kare ƴancin ɗan'adam | |
---|---|
sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | political activist (en) |
Field of this occupation (en) | human rights activism (en) da human rights protection (en) |
Mai Kare yancin dan'adam ko Mai rajin yancin dan'adam mutum ne wanda, shi kadai ko da wasu, yake aiki dan tabbatar ko kare yancin dan'adam. Zasu iya zama dan jarida, Masanan muhalli, masu tonon silili na gungiyar ‘yan kasuwa, lauyoyi, malamai, ko kawai mutane daddaiku su kadai. Suna kare yanci amatsayin bangaren aikin su ko kuma kawaii akan sa kai. A sakamakon ayyukansu, su kan shiga cikin mawuyacin hali, kamar fuskantar turjiya da kuma farmaki iri da dama, kamar sharri, bibiya, cin-zarafi, tuhuman karya, kame, kangewa daga hulda da jama'a ta hanyar hana su cin kashin su na yancin tarayya, da Kuma kai masu farmaki a zahiri ko a boye.[1]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Amnesty International (2017). Human rights defenders under threat - A shrinking space for civil society.