Zakiyya Ibrahim
Appearance
Zakiyya Ibrahim jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa Kannywood, ta jima tana fim daga baya ta koma harkan Wakoki ta zama mawakiya. Sannan Kuma furodusa ce.[1] a masana'antar.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Cikakken sunan ta shine Zakiyya Ibrahim jarum ce kuma mawakiya. Ta fara ne da zama jaruma kafin daga baya ta fada fagen mawaka. Hajiya zakiyya Ibrahim tana Wakokin siyasa Dana [2]yabon Manzan Allah har ma Dana soyayyah. Ta fara Waka kamar yadda ta Dade a matsayin jaruma Kuma furodusa tun a shekarar 2008 a masana'antar. Tana zaune a cikin birnin Kano[3]A halin yanzun Bata da aure.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-31. Retrieved 2023-07-31.
- ↑ https://fimmagazine.com/ina-samun-alheri-tun-da-na-riki%C9%97e-daga-jaruma-zuwa-mawa%C6%99iya-zakiyya-ibrahim/
- ↑ https://m.youtube.com/watch?v=rHRTzuYhL5w