Zanga-zanga
Appearance
Zanga-zanga | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | aukuwa, aiki, rikici, message (en) da demonstration or protest (en) |
Hashtag (en) | duranadam |
Gudanarwan | street protester (en) |
Zanga-zangar ita ce lokacin da mutane da yawa suka taru don nuna wa wasu cewa suna matukar so ko kuma adawa da wani ra'ayi ko taron. Misali, wasu mutane suna zanga-zangar nuna wariyar launin fata ko yaƙi.
Akwai hanyoyi da yawa da mutane zasu iya yin zanga-zanga. Masu zanga-zangar na iya yin abubuwa kamar rubuta wasiƙu, ba cin abinci ba, raira waƙoƙi, ko tarzoma .ko suna nunawa shuwagabannin su halin da suke ciki sbd su taimaka masu.[1]
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Dandazon masu zanga-zanga
-
Masu zanga-zangar nuna goyon baya ga Al'ummar Falasɗinu
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba Kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Zanga-zanga
- Furotesta
- Zauna-a
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ zanga