Montréal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Montréal.

Montréal (lafazi : /monerehal/) birni ne, da ke a lardin Québec, a ƙasar Kanada. Montréal tana da yawan jama'a 1,704,694 , bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Montréal a shekara ta 1642. Montréal na akan kogin Saint-Laurent ne.