Zeyad Abdulrazak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zeyad Abdulrazak
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Kuwait
Shekarun haihuwa 18 ga Yuli, 1969
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Wasa Wasannin Motsa Jiki
Participant in (en) Fassara 1988 Summer Olympics (en) Fassara da 1992 Summer Olympics (en) Fassara

Zeyad Abdulrazak Al-Khudhur Al-Enazy (an haife shi ranar 18 ga watan Yulin 1969), ɗan ƙasar Kuwaiti ne. Ya yi gasar tseren mita 110 a gasar Olympics ta bazarar 1988 da kuma ta lokacin bazarar 1992. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Zeyad Abdulrazak Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 25 September 2017.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Zeyad Abdulrazak at Olympedia