Zoŋ

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zoŋ
daki

Zoŋ (ko Zong) ɗaki ne na al'ada galibi mai siffar zagaye da Dagomba ke amfani da shi azaman zauren taro a fadar sarki ko babban gidan iyali.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Pellow, Deborah (2011). "Internal transmigrants: A Dagomba diaspora". American Ethnologist. 38 (1): 132–147. doi:10.1111/j.1548-1425.2010.01297.x. ISSN 0094-0496. JSTOR 41241505.