Zogale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Zogale
taxon
taxon nameMoringa oleifera Gyara
taxon rankjinsi Gyara
parent taxonMoringa Gyara
taxon common namehorseradishtree Gyara
this taxon is source ofben oil, Moringa oleifera extract Gyara
GRIN URLhttps://npgsweb.ars-grin.gov/gringlobal/taxonomydetail.aspx?id=24597 Gyara
Zogale

Zogale (da turanci Moringa oleifera) Zogale na iya girma ya kai bishiya, amma a ainihin tsarin "maga tsirrai na duniya" (ICBN), yawancin zogale ba bishiya bane.

Shi tushen zogale yana daya daga cikin tsirran da Allah yayi wa albarka kasancewar bincike-binciken kimiyya sun tabbatar da cewa yana da amfani a fannoni da dama na inganta lafiyar dan adam. Zogale yana kunshe da sinadaran da ke warkar da cututtuka kamar ciwon suga, hawan jinni, da yawancin cututtukan da wasu irin kwayoyin halittu wadanda idon mutum baya iya ganinsu (in ba tare da na'urar kambama qananan halittu ba) suke sabbabawa. A saboda haka, kamar yadda yawancin jama'a suka sani, cin zogale, yin miyar shi, shan shayin shi, hadi da shan ruwan shi, cikin yardarm Allah, zai yi sanadiyyar samun waraka daga cututtukan da aka ambata a sama, dama wasu wadanda ba'a ambata ba.