Ƙasa (shinfidar ƙasa)
Appearance
ƙasa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | granular material (en) , heterogeneous mixture (en) , natural system (en) , organic matter (en) da building material (en) |
Bangare na | pedosphere (en) , landscape sphere (en) , clay (en) da field (en) |
Color (en) | brown (en) |
Has cause (en) | pedogenesis (en) |
Karatun ta | Ilimin ilimin likitanci da soil science (en) |
Hannun riga da | duwatsu |
Ƙasa ita ce cakudewar organic matter, ma'adinai, gas, liquid, da organism wadanda suka hadu domin taimakawa wa rayuwa. Bangaren ƙasa ta Earth, da ake kira da pedosphere, Nada muhimman ayyuka hudu na amfanin ƙasa:
- amatsayin hanyar dake taimaka ma tsirrai girma
- amatsayin abunda ke ajiye ruwa, samar dashi da tace shi
- amatsayin abunda ke sauya Earth's atmosphere
- amatsayin wurin da halittu ke rayuwa
Dukkanin ayyukan nan, a zuwansu, suna sauya ƙasa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kasar da aka nome za'ayi Noma
-
Kasar doron duniya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.