Sao Tome da Prinsipe
Appearance
Sao Tome da Prinsipe | |||||
---|---|---|---|---|---|
República Democrática de São Tomé e Príncipe (pt) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Independência total (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Unidade, Disciplina, Trabalho» «Unity, Discipline, Labour» «Единство, дисциплина, труд» «Undod, Disgyblaeth a Llafur» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | São Tomé | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 204,327 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 204.12 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Portuguese language | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya, Portuguese-speaking African countries (en) da Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 1,001 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Pico de São Tomé (en) (2,024 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Atalanta (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Portuguese São Tomé and Príncipe (en) | ||||
Ƙirƙira | 12 ga Yuli, 1975 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | government of São Tomé and Príncipe (en) | ||||
Gangar majalisa | Asamblea Nacional de Santo Tomé y Príncipe (en) | ||||
• President of São Tomé and Príncipe (en) | Carlos Vila Nova (en) | ||||
• Prime Minister of São Tomé and Príncipe (en) | Patrice Trovoada (en) (10 Nuwamba, 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 526,653,791 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Dobra ta Sao Tomé da Principe | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .st (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +239 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | ST | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | saotome.st |
Sao Tome da Prínsip (a lafazance /ˌsaʊ təˈmeɪ ... ˈprɪnsɪpə, -peɪ/; da Fotugis: [sɐ̃w̃ tuˈmɛ i ˈpɾĩsɨpɨ]), ko Jamhuriyar Dimokradiya São Tomé da Prínsip, wani tsibirin ƙasa ne da yake a Gabar Gine a gabanin gabar yammaci da kasashen tsakiyar Afirka. Tana da yawan jama'a kimanin 201,800, bisa ga jimilan shekara ta 2018 [1] kasar Sao Tome ita ce ta biyu a karancin fadin kasa kuma ita ce ta biyu a karanci jama'a a Afirka.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms
-
Tutar kasar
-
Fadar Shugaban Kasa
-
Tsohon shugaban kasa Manuel Pinto da Costa
-
Equator Sao Tome
-
A babban birni, kasuwa ta zama wurin masunta da manoma na gida. Sao Tome & Principe, Afirka ta Yamma
-
Fadar shugaban kasa, Sao tome
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |