Ƙaddamarwa don Dai-daita Haƙƙin Mutane
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
nonprofit organization (en) |
| Ƙasa | Najeriya |
| Mulki | |
| Hedkwata | Lagos, |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2005 |
| theinitiativeforequalrights.org | |
Ƙaddamarwa don Daidaita Haƙƙin Mutane ko kuma The Initiative for Equal Rights (TIERs) a turance kenan. Ƙungiyar ce.
Aikin Ƙungiyar
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙungiya ce da ke aiki don karewa da haɓaka 'yancin ɗan adam na jima'i 'yan tsiraru a kasa, da na yanki. Munhimmatu wajen kawo wani al'ummar da ta kubuta daga wariya kuma cutarwa a kan dalilan jima'i da kuma asalin jinsi. Muna aiki don cimma wannan burin ta hanyar ilimi, ƙarfafawa da mu'amala da jama'a da dama a Najeriya.[1]
An kafa mu a shekara 2005 a matsayin martani ga wariya da wariya na jima'i tsiraru a cikin shirye-shiryen rigakafin cutar kanjamau da aikin kare haƙƙin bil'adama na yau da kullun.