Jump to content

Ƙauyen N'Golonianasso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙauyen N'Golonianasso

Wuri
Map
 12°25′37″N 5°40′59″W / 12.427°N 5.683°W / 12.427; -5.683
Ƴantacciyar ƙasaMali
Region of Mali (en) FassaraSikasso (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 402 km²
Altitude (en) Fassara 338 m
Qauyen Golonianasso
tafsiran

N ' Golonianasso, ƙauye ne a cikin garin Cercle na Koutiala a yankin Sikasso a kudancin Ƙasar Mali. Yana day Ƙungiyar ta ƙunshi fili mai faɗin murabba'in kilomita 402 kuma ta ƙunshi ƙauyuka 10. A cikin ƙidayar shekarata 2009 tana da yawan jama'a 18,446. Ƙauyen N'Golonianasso, cibiyar gudanarwa (shuga-lieu) na kwaminisanci, shi ne 25. km yamma da Koutiala.

Wasu majiyoyin

[gyara sashe | gyara masomin]
  •  .