Koutiala
Jump to navigation
Jump to search
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mali | ||||
Region of Mali (en) ![]() | Wassoulou (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) ![]() | 323 m |
Koutiala birni ne, da ke a ƙasar Mali, a yankin Sikasso. Koutiala yana da yawan jama'a 128 650, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Koutiala a karni na sha huɗu bayan haifuwar Annabi Issa.