Jump to content

Ƙungiyar ƙwallon Kwando ta Kamaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƙungiyar ƙwallon Kwando ta Kamaru
Bayanai
Iri ma'aikata
Ƙasa Kameru
Mulki
Hedkwata Yaounde
Tarihi
Ƙirƙira 1961
fecabasket.com

Hukumar Kwallon Kwando ta Kamaru ( CBF ), ƙungiya ce mai zaman kanta kuma hukumar da ke kula da kwallon kwando a Kamaru. Kungiyar na wakiltar Kamaru a cikin FIBA [1] da kungiyoyin kwallon kwando na maza da mata a cikin kwamitin Olympics na Kamaru . [2] [3]

An kafa Ƙungiyar wasan ƙwallon Kwando ta Kamaru a cikin 1961 a matsayin Ƙungiyar Kwando ta Kamaru (CNBF). Kuma ya kasance a matsayin CNBF har zuwa 1965, lokacin da ya shiga FIBA.

  1. FIBA National Federations – Cameroon, fiba.com, accessed 12 July 2013.
  2. "CBF history and facts". fecabasket.com. 12 December 2011. Retrieved 8 February 2017.
  3. "CNSM programmation des renocntres de la er journee". 5 February 2017. Archived from the original on 19 September 2018. Retrieved 8 February 2017.