Ƙungiyar Badminton ta Libya
Appearance
Ƙungiyar Badminton ta Libya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national badminton team (en) |
Ƙasa | Libya |
Mulki | |
Mamallaki | Libyan Badminton Federation (en) |
Tawagar badminton ta Libya (Larabci: منتخب ليبيا لكرة الريشة ) tana wakiltar Libya a gasar wasan badminton na kasa da kasa.[1] Kungiyar Badminton ta Libya ce ke iko da tawagar da ke babban birnin Tripoli. An kafa tawagar kasar a shekarar aif dubu biyu da gonashaukku 2013 kuma ta zama wani bangare na kwamitin Olympics na Libya a shekarar alif dubu biyuda goma sha hudu 2014.[2]
Ya zuwa yanzu dai har yanzu kungiyar ta Libya ba ta samu shiga duk wata gasar kungiyoyin kasa da kasa ba.[3]
Kungiyoyi
[gyara sashe | gyara masomin]'Yan wasan tawagar kasar Libya su ma suna fafatawa a kungiyoyi. A halin yanzu akwai jimillar kungiyoyi 8 da ke wakiltar garuruwa daban-daban 6 daga sassan kasar.[4]
Kulob | Birni/Yanki |
---|---|
Nasir Sports Club (ناصر) | Gharyan |
Al-Hilal Sports Club (الهلال) | Tobruk |
Al-Madina (المدينة) | Tripoli |
Fashloum Sports Club (فشلوم) | Tripoli |
Al-Tirsana (الترسانة) | Tripoli |
West Street Sports Club (الشارع الغربي) | Tripoli |
Sayyidi Salim Badminton Club (سيدي سليم) | Tripoli |
Cibiyar Tripoli don Masu Bukatu na Musamman (طرابلس لذوي الاحتياجات الخاصة) | Tripoli |
Tawagar ta yanzu
[gyara sashe | gyara masomin]An zabo ‘yan wasan da za su wakilci kasar Libya a gasar kasa da kasa.[5]
|
|
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Members | BWF Corporate" . Retrieved 2022-09-12.
- ↑ " ﺍﻋﺘﺮﺍﻓﺎﺕ – ﺍﻻﺗﺤﺎﺩ ﺍﻟﻠﻴﺒﻲ ﻟﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ " (in Arabic). Retrieved 2022-09-12.
- ↑ " ﺍﻻﻧﺪﻳﺔ – ﺍﻻﺗﺤﺎﺩ ﺍﻟﻠﻴﺒﻲ ﻟﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ " (in Arabic). Retrieved 2022-09-13.
- ↑ Muhammad, Tarfas (23 November 2022). " ﻧﺠﺎﺡ ﺑﻄﻮﻟﺔ ﻟﻴﺒﻴﺎ ﻟﻠﺮﻳﺸﺔ ﺍﻟﻄﺎﺋﺮﺓ .. ﻭﻓﺘﺤﻴﺔ ﻣﺮﻳﻌﻲ ﻟـ «ﺑﻮﺍﺑﺔ ﺍﻟﻮﺳﻂ » : ﻫﺪﻓﻨﺎ ﺗﻮﺳﻌﺔ ﺭﻗﻌﺔ ﺍﻟﻤﺸﺎﺭﻛﺔ " . Al-Wasat. Retrieved 6 March 2023.
- ↑ "BWF - Badminton Asia Arab Regional International - Players" . bwf.tournamentsoftware.com . Retrieved 2022-09-12.