Ƙungiyar Badminton ta kasar Sudan
Ƙungiyar Badminton ta kasar Sudan | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national badminton team (en) |
Ƙasa | Sudan |
Mulki | |
Mamallaki | Sudan Badminton Federation (en) |
Tawagar badminton ta kasa Sudan ( Larabci: فريق كرة الريشة الوطني لجمهورية السودان) tana wakiltar Sudan a gasar wasan badminton na kasa da kasa.[1] Ƙungiyar Badminton ta Sudan ce ke kula da ita, hukumar gudanarwar badminton ta Sudan. Tawagar Sudan na da alaka da kwamitin Olympics na Sudan da kungiyar Badminton ta Afirka.[2]
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Tawagar maza[gyara sashe | gyara masomin]
An fara fafatawar mazan Sudan a gasar Pan Arab Games na shekarar 2007. Kungiyar ta kasa tsallakewa zuwa matakin rukuni.
Tawagar mata[gyara sashe | gyara masomin]
Tawagar matan Sudan ta fara fafatawa a gasar Pan Arab Games a shekara ta 2007. Kungiyar ta samu lambar yabo ta farko a wasan badminton lokacin da ta kai wasan kusa da na karshe. Kungiyar ta sha kashi a hannun Syria a wasan kusa da na karshe.[3]
Kasancewa cikin Wasannin Pan Arab[gyara sashe | gyara masomin]
Tawagar maza
|
Tawagar mata
|
Tawagar ta yanzu[gyara sashe | gyara masomin]
|
|