Ƙungiyar kwallon hannu ta Mata ta Najeriya
Appearance
Ƙungiyar kwallon hannu ta Mata ta Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national handball team (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (HFN) |
Tawagar kwallon hannu ta mata ta Najeriya ita ce ta kungiyar kasa ta mata a Najeriya.[1] Tana shiga cikin gasar kwallon hannu ta duniya.[2]
A gasar Olympics ta shekarar 1992 kungiyar ta kare a matsayi na takwas 8.[3]
Sakamako
[gyara sashe | gyara masomin]Wasannin Olympics na bazara
[gyara sashe | gyara masomin]- 1992-8th[1]
Gasar Cin Kofin Afirka
[gyara sashe | gyara masomin]- 1976-6 th
- 1979-6 th
- 1981 - 3rd
- 1983 - 2nd[2]
- 1985-4 th
- 1991 - 1st
- 1992-4 th
- 1994 - 5 th
- 2021-8 th[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Handball at the 1992 Barcelona Summer Games: Women's Handball". Sports-Reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 December 2010.
- ↑ 2.0 2.1 "Handball at the 1992 Barcelona Summer Games:nWomen's Handball". Sports-Reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 December 2010.
- ↑ 3.0 3.1 "Handball at the 1992 Barcelona Summer Games: Women's Handball". Sports-Reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 December 2010.