2009 Gujarat barkewar cutar hanta
Appearance
|
| |
| Iri | annoba |
|---|---|
| Kwanan watan | 2009 |
| Wuri |
Modasa (en) |
| Ƙasa | Indiya |
Barkewar cutar hanta ta Gujarat ta 2009 ta kasance tarin cutace ta bayyana a Modasa, arewacin Gujarat, Indiya a cikin shekarar 2009. Sama da mutane 125 ne suka kamu da cutar kuma mutane 49 suka mutu. An binciki likitoci da dama tare da kamasu bayan barkewar cutar.[ana buƙatar hujja]