Jump to content

44 or Tales of the Night

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
44 or Tales of the Night
Asali
Lokacin bugawa 1985
Asalin suna 44 ou les récits de la nuit
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Faransa da Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
During 115 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Moumen Smihi (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Moumen Smihi (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Editan fim Moumen Smihi (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Guido Baggiani (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Pierre Lhomme (mul) Fassara
External links

(44) ko Tales of the Night ( Faransanci: 44 ou les récits de la nuit, Larabci: 44 aw Oustourat al layl) fim ne na Faransa-Maroko wanda mai shirya fina-finai na Moroko Moumen Smihi ya jagoranta a shekarar 1981[1] kuma an sake shi a shekarar 1985.[2][3][4][5]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin yana ba da tarihin wasu iyalai biyu na Moroko, ɗaya daga Fez, ɗayan daga Chaouen, daga shekarun 1912 zuwa 1956, tsawon lokacin kariyar Turai akan Maroko (European protectorate over Morocco).[6]

  1. Carter, Sandra Gayle (2009-08-16). What Moroccan Cinema?: A Historical and Critical Study, 1956D2006 (in Turanci). Lexington Books. ISBN 978-0-7391-3187-9.
  2. "44 OU LES RÉCITS DE LA NUIT (1985)". BFI (in Turanci). Archived from the original on November 15, 2021. Retrieved 2021-11-15.
  3. "Africiné - 44 ou Les Récits de la Nuit (44 aw Oustourat al layl)". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  4. "44 ou les récits de la nuit - Maghreb des films". www.maghrebdesfilms.fr. Retrieved 2021-11-15.
  5. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  6. "Moumen Smihi: Poet of Tangier | Tate". www.tate.org.uk. Retrieved 2021-11-15.