AKBC

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
AKBC
Bayanai
Iri tashar talabijin
Ƙasa Najeriya
Aiki
Bangare na television in Nigeria (en) Fassara

Gidan Watsa Labarai na Jihar Akwa Ibom (wanda ake wa laƙabi ko taƙaita sunan da; AKBC) UHF channel 45, gidan talabijin ne mallakar gwamnati a Uyo, Akwa Ibom.[1][2][3]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa Kamfanin Watsa Labaran na Akwa Ibom a ranar 4 ga watan Afrilun 1988, kuma ita ce tashar talabijin ta farko kuma tilo a cikin gida-(jihar). AKBC yana watsa shirye-shiryensa a talabijin da rediyo. Yana watsa shirye-shiryen rediyo akan mita 90.528MHZ. Gidan talabijin na AKBC na watsawa daga Ntak Inyang.

Gwamnan jihar Akwa Ibom, Idongesit Nkanga ne ya ƙaddamar da AKBC a hukumance a shekarar 1991.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Uyo returns with Akwa Ibom Xmas Carol". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2016-12-14. Retrieved 2021-08-26.
  2. Otu, Mercy (2006). Broadcasting in Nigeria: Akwa Ibom Broadcasting Corporation Experience (in Turanci). MEF (Nigeria) Limited. ISBN 978-978-012-058-0.
  3. "Channels Info". nbc.gov.ng. Archived from the original on 27 August 2017. Retrieved 27 August 2017.