A Mile from Home
A Mile from Home | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2013 |
Asalin suna | A Mile from Home |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , DVD (en) da Blu-ray Disc (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | action film (en) da drama film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Eric Aghimien |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
A Mile from Home Fim na wasan kwaikwayo na shekarar 2013 na Najeriya. Eric Aghimien, ya rubuta, shiryawaawa gami da bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Tope Tedela, Chiedozie Sambasa Nzeribe, Alex Ayalogu, Eric Nwanso and Tolu Akinbileje. [1] Tedela ya kwatanta Lala, ɗalibin jami'a da ke fama da rikiii wanda ya shiga gungusansnnunnmutane e don ɗaukar fansa. Azaɓi a fiɗinie rukuniybiyu o na Africa Magic Viewers' Choice Awards kuma ya lashe kyautar gwarzoɗanan wasan kwaikwayo na Tedela.[ana buƙatar hujja] Fim ɗin ya lashe bar yabo ta 2014 Africa Movie Academy Award for Achievemdon in Visual Effect.[ana buƙatar hujja]
Makirci
[gyara sashe | gyara masomin]Mile from Home ya ba da labarin rayuwar wani ɗalibin jami’a, Jude Odaro/Lala ( Tope Tedela ) wanda ya shiga ƙungiyar ƴan daba a ƙoƙarinsa na ramuwar gayya ga wani zalunci da Stone, wani sanannen ɗan fashi ya yi masa, wanda ya kwace masa wani abu mai daraja da ƙarfin tsiya.[2]
Suku (Chiedozie Nzeribe), Shugaban ƙungiyar yana son sa kuma ya sanya shi mutum na biyu a cikin ƙungiyar. Suku ya shigar da shi cikin aikata laifuka kuma ya amince masa da duk abin da yake da shi da iko. Jude ya ƙara himma ga ƙungiyar kuma ya sami sabon suna, Lala. A ƙarshe Jude ya yarda da jin daɗinsa, Ivie, budurwar Suku a shirye ya ke ya mutu domin son da yake mata.
Don Kolo, wanda aka samu da laifin safarar miyagun ƙwayoyi ya fito ne daga gidan yari, aka kore shi daga Afirka ta Kudu. Ya talauce kuma yana matukar son ya fara sana’ar sayar da magunguna a gida. yana buƙatar kayayyaki amma ba shi da kudi. Suku da mutanensa sun samu kaso mai tsoka daga abokin huldarsu Cif Lukas kuma Don Kolo za su yi duk abin da za su karbe musu.
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Tope Tedela a matsayin Lala
- Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe a matsayin Suku
- Alex Ayalogu a matsayin Don Kolo
- Tolu Akinbileje a matsayin Ivie
- Eric Nwanso a matsayin Deba
Kyaututtuka da Ayyanawa
[gyara sashe | gyara masomin]Kyauta | Iri | Mai karɓa | Sakamako |
---|---|---|---|
Africa Magic Viewers Choice Awards | Best Actor in a Drama | Tope Tedela | Lashewa |
Best Lighting Designer | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Africa Movie Academy Awards | Achievement in visual Effects | Eric Aghimien | Lashewa |
Achievement in Make-Up | Ayyanawa | ||
Best Young/Promising Actor | Tope Tedela | Ayyanawa | |
Best of Nollywood Awards | Best Movie | Eric Aghimien | Ayyanawa |
Best Actor in a Leading Role | Tope Tedela | Lashewa | |
Best Director | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Edited Movie | Eric Aghimien | Lashewa | |
Best Supporting Actor | Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe | Ayyanawa | |
Revelation of the Year | Tope Tedela | Ayyanawa | |
Best Screenplay | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Special Effects | Eric Aghimien | Lashewa | |
Golden Icons Academy Movie Awards | Best Drama Film | Eric Aghimien | Lashewa |
Best Director | Eric Aghimien | Lashewa | |
Best Motion Picture | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Most Promising Actor | Tope Tedela | Lashewa | |
Best On-Screen Duo | Tope Tedela & Chiedozie 'Sambasa' Nzeribe | Ayyanawa | |
Best Producer | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Edited Film | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Make-Up | Ayyanawa | ||
Best Cinematography | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Sound | Vincent 'VNC' Umukoro & Joshua Ekine | Lashewa | |
Nigeria Entertainment Awards | Best Actor | Tope Tedela | Lashewa |
Nollywood Movies Awards | Best Movie | Eric Aghimien | Lashewa |
Best Director | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Cinematography | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Lead Male | Tope Tedela | Ayyanawa | |
Best Costume Design | Godwin Aghimien | Ayyanawa | |
Best Rising Star | Tope Tedela | Lashewa | |
Best Makeup | Ayyanawa | ||
Best Original Screenplay | Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Set Design | Biodun Olagbaju & Eric Aghimien | Ayyanawa | |
Best Soundtrack | Vincent 'VNC' Umukoro | Ayyanawa |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Alonge, Osagie (2013). "Trailer: Watch The Action Drama A Mile From Home". NET. Archived from the original on 2014-05-12. Retrieved 2014-05-11.
- ↑ Awoyinfa, Samuel (2013). "Forgiveness is Key In 'A Mile From Home'". The Punch. Archived from the original on 2014-05-12.