A Nasty Boy
A Nasty Boy | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | Mujalla |
Harshen amfani | Turanci |
Wanda ya samar |
A Nasty Boy Mujallar kwalliya ce ta Najeriya wacce aka kafa a ranar 19 ga Fabrairu, 2017. Ita ce Mujallar LGBTQ ta farko a Najeriya. Littafin ya wallafa labari don murna da labarain mutane, da muryoyin al'ummar LGBTQ da aka ware a Najeriya. Richard Akuson, lauya ɗan Najeriya, ɗan jarida, marubuci, edita, kuma shugaban zartarwa na PR ne ya kafa mujallar sa A Nasty Boy. A watan Yunin 2017, an bayyana mujallar A Nasty Boy a cikin labaran CNN.[1] wanda aka ƙaddamar zuwa sassan duniya. Ba da dadewa ba, Dazed ya ayyana littafin a matsayin mujalla da zai janyo rigima a Najeriya,[2] editocin mujallarVogue sun jero A Nasty Boy a cikin jerin abun karantawa na wannan karon, kamar yadda editocin Vogue suka zaɓo.[3] Mujallar ta sha martabawa daga The Guardian,[4] BBC,[5] France24's The Observers,[6] 1843 Magazine,[7] iD,[8] OkayAfrica,[9] Mic,[10] da dai sauransu.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Gasar Dabarun
Don shirin "LGBT pride" na 2017, A Nasty Boy tare da hadin gwiwar WeTransfer, da kuma cibiyar sadarwa, The Dots don nuna tsararraki na gaba na kazakan LGBTQ da suke wanzuwa a duniya.[11]
Jerin Nasty 40
A shekara ta 2018, don jerin ƙaddamarwa na A Nasty Boy, mujallar ta ba da haske ga hazakai guda 40 waɗanda ke lalata al'ada ta hanyar fasaha, daukar hoto, rubutu da makamantansu. Jerin ya ƙunshi masu fasaha irin su Ruth Ossai, Adebayo Oke Lawal, Papa Oppong, Yagazie Emezi, da kuma Rich Mnisi.[12]
Sabon Shugabanci
A watan Janairun 2020, wanda ya kafa shirin wato Richard Akuson ya ba da sanarwar cewa Vincent Desmond zai maye gurbinsa a matsayin sabon edita kuma mawallafin mujallar.[13]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Idowu, Torera. "Is this Nigeria's most controversial magazine?". CNN. Retrieved 2019-09-17.
- ↑ Dazed (2017-06-29). "Get to know Nigeria's most controversial fashion magazine". Dazed. Retrieved 2019-09-17.
- ↑ "What Vogue Editors Will Be Reading This Fall". Vogue. Retrieved 2019-09-18.
- ↑ Akinwotu, Emmanuel (16 November 2017). "Nigeria's Nasty Boy: 'People in my law class thought I worked for a porn site'". The Guardian. Archived from the original on 2017-11-16. Retrieved 17 September 2019.
- ↑ "The male models wearing dresses in Nigeria". BBC News. Retrieved 2019-09-17.
- ↑ "The new magazine in Nigeria daring to subvert gender norms". The France 24 Observers. Retrieved 2019-09-18.
- ↑ "Nigeria's sexual revolution". 1843 Magazine. The Economist. 3 January 2018.
- ↑ Wheeler, André-Naquian (August 1, 2017). "'a nasty boy' magazine is challenging what masculinity means in nigeria". i-D. Archived from the original on 2018-05-01. Retrieved September 17, 2019.
- ↑ Durusomo, Damola (14 September 2017). "'A Nasty Boy' Is the Gender-Noncomforming Magazine Turning Nigerian Conservatism On Its Head". OkayAfrica.
- ↑ "This Nigerian fashion magazine is dedicated to dismantling gender stereotypes". Mic. Retrieved 2019-09-18.
- ↑ "I needed something that would make a lasting impression". WePresent. Retrieved 2019-09-17.
- ↑ "A Nasty Boy Magazine's 'Creative Class of 2018' Highlights 40 African Creatives Who Are Disrupting the Status Quo". OkayAfrica. 2017-10-16. Retrieved 2019-09-18.
- ↑ "A Nasty Boy Founder Richard Akuson Announces Vincent Desmond as New Editor & Publisher | Exclusive & Interview". Brittle Paper. 2020-01-02. Retrieved 2020-07-07.