Aadam Ismaeel Khamis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Aadam Ismaeel Khamis
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Faburairu, 1989 (32 shekaru)
ƙasa Kenya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Aadam Ismaeel Khamis ( Larabci: آدم خميس إسماعيل‎ ),ya kasan ce dan tseren nesa ne mai wakiltar Bahrain yanzu bayan sauya shekarsa daga Kasar Kenya.

A cewar jami'an Bahrain, an haife shi Hosea Kosgei a ranar 12 ga watan Fabrairun shekara ta 1989 a Kasar Kenya . Kamar sauran 'yan tsere na Bahrain Belal Mansoor Ali da Tareq Mubarak Taher, shekarunsa cike yake da rigima. A watan Agustan shekara ta 2005 IAAF ta bude bincike kan shekarunsu wanda har yanzu yana gudana har zuwa As of March 2007 .

A cikin shekara ta 2006 Khamis ya sami lambar tagulla a kan mita 3000 a Gasar Wasannin Cikin Gida ta Asiya. A gasar matasa ta duniya da aka yi a Beijing a wannan shekarar ya sami tagulla a tseren mita 10,000 kuma ya kare na biyar a cikin mita 5000 . Majalisar IAAF ta bude fayil din ladabtarwa a kan Khamis washegari bayan kammala 5000 m.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | Gyara masomin]